Emteey Shmurda and Boyskido Lyrics
With infectious hooks and catchy melodies, Aure Remix by Emteey Shmurda featuring Boyskido is bound to uplift your spirits and make you move to the rhythm, check out the song’s lyrics below.

Emteey Shmurda & Boyskido – Aure (Remix) Lyrics
Yaraye-iyeOh woah, woah, woahYeah-yeahOh woahEmini Boyskido (oh yeah, yes, ahh)
Assalamu alaikum (ahh yeah)Yarinya juyo (juyo)So zaki bani (bani)Dan Allah miko (miko)Ajiya za na baki (ahh yeah)Zuciya ta ungo (ungo)Gaki kyau hali (eh yeah)Ai yaraye (eh yeah)
Na luraKece ruhi naBuri naA kawo ki daki na
Buga mun gangunaAure yau an doraNi da ke zamu zaunaSai ki bini muje, gida-gidaAure iye, aureAure na, na, na, naAure iye, aureAure na, na, na, na
Kwalliya tsaf-tsafAnko ya dinku gaba dayaAll my friends and family sun fito gaba dayaKira mai canjiBan Dollar bundle guda dayaAyeh oh wo woAyeh wo, wo, wo
Kece a zuciyaSarauniya ga dukiya naYau auren mu na matsu kizo gida na
Buga mini gangunaAure yau an doraNi da ke zamu zaunaSai ki bini muje, gida (gida)Oh aure iye, aureAure na, na, na, naAure iye, aureAure na, na, na, na
Na saba da keNa aminta da keSoyayya da keZaki kamar rakeBaby bude min kofa ta zuciyar kiNuna min hanya na zo gabanki
Na luraKece ruhi naBuri naA kawo ki daki na
Buga mun gangunaAure yau an doraNi da ke zamu zaunaSai ki bini muje, gida-gidaAure iye, aureAure na, na, na, naAure iye, aureAure na, na, na, na
Jani muje sama, sama, sama, samaJani muje kasa, kasa, kasa, kasa
Mai ganga na godeEmteey ya gode aiSama, kasa, sama, samaAi! Yaraye iye
Buga mini gangunaAure yau an doraNi da ke zamu zaunaSai ki bini muje, gida-gidaOh Aure iye, aureAure na, na, na, naAure iye, aureAure na, na, na, na
Buga mini gangunaAure yau an doraNi da ke zamu zaunaSai ki bini muje, gida-gidaOh Aure iye, aureAure na, na, na, naAure iye, aureAure na, na, na, na
Eh yeahEh yeahAi yaraye iye (oh woah, woah, woah)Eh yeahEh yeah
Ai yaraye iye (aure)Eh yeahEh yeahAi yaraye iye (aure)Eh yeahEh yeahAi yaraye iye
Explore lyrics from other music genres here
Get Fresh updates as they drop via X and Facebook